Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

9-15 ga Oktoba

DANIYEL 10-12

9-15 ga Oktoba
 •  Waƙa ta 31 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Ya Annabta Sarakunan da Za Su Yi Mulki”: (minti 10)

  • Da 11:2​—Sarakuna huɗu sun taso daga Daular Fasiya (dp-E 212-213 sakin layi na 5-6)

  • Da 11:3​—Iskandari Mai Girma ya soma sarauta (dp-E 213 sakin layi na 8)

  • Da 11:4​—Mulkin Iskandari ya rabu kashi huɗu (dp-E 214 sakin layi na 11)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Da 12:3​—Su waye ne “waɗanda ke da hikima,” kuma yaushe ne za su “haskaka kamar walƙiyar sararin sama”? (w13 7/15 13 sakin layi na 16, ƙarin bayani)

  • Da 12:13​—Ta yaya Daniyel zai “tashi”? (dp-E 315 sakin layi na 18)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Da 11:​28-39

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.5​—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.5​—Ka riga ka ba da mujallar a haɗuwa ta fari. Ka ci gaba da tattaunawar kuma ka yi shiri don ziyara ta gaba.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w16.11 5-6 sakin layi na 7-8​—Jigo: Ta Yaya Za Mu Iya Yin Koyi da Jehobah a Yadda Yake Ƙarfafa Mu?

RAYUWAR KIRISTA