Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

23-29 ga Oktoba

HOSIYA 8-14

23-29 ga Oktoba
 •  Waƙa ta 153 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Yi Iya Ƙoƙarinka a Bautar Jehobah”: (minti 10)

  • Ho 14:2​—Jehobah yana daraja “hadayun leɓunanmu” (w07-E 4/1 20 sakin layi na 2)

  • Ho 14:4​—Idan kun yi iya ƙoƙarinku a hidimar Jehobah, zai gafarta zunubanku, ya amince da ku kuma ku zama abokansa (w11 2/15 16 sakin layi na 15)

  • Ho 14:9​—Za mu amfana idan muna bin umurnan Jehobah (jd-E 87 sakin layi na 11)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ho 10:12​—Me ya kamata mu yi don Jehobah ya nuna mana ƙauna da kuma aminci? (w05 12/1 14 sakin layi na 7)

  • Ho 11:1​—Ta yaya waɗannan kalmomin suka cika a kan Yesu? (w11 8/15 10 sakin layi na 10)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ho 8:​1-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) T-35

 • Koma Ziyara (minti 4 ko ƙasa da hakan) T-35​—Ka riga ka ba da warƙar a haɗuwa ta fari. Ka ci gaba da tattaunawar kuma ka ba da amsa ga tambayar da maigidan ya yi.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 152 sakin layi na 13-15​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA