Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

2-8 ga Oktoba

DANIYEL 7-9

2-8 ga Oktoba
 •  Waƙa ta 116 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Daniyel Ya Yi Annabci a Kan Zuwan Almasihu”: (minti 10)

  • Da 9:24​—Hadayar da Almasihu ya yi ta sa za a iya gafarta zunubanmu (it-2-E 902 sakin layi na 2)

  • Da 9:25​—Almasihu ya bayyana a ƙarshen makonni 69 na shekaru (w11 8/15 9 sakin layi na 4; it-2-E 900 sakin layi na 7)

  • Da 9:​26, 27a​—An kashe Almasihu a tsakiyar makonni 70 na shekaru (w00 6/1 13 sakin layi na 6; it-2-E 901 sakin layi na 2, 5)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Da 9:24​—Yaushe ne aka shafe “Wuri Mafi-tsarki”? (w01-E 5/15 shafi na 27)

  • Da 9:27​—Wane alkawari ne ya ci gaba da ci har ƙarshen makonni 70 na shekaru, ko shekara ta 36 A.Z.? (w07 9/1 20 sakin layi na 4)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Da 7:​1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su riƙa komawa wurin waɗanda suka saurari saƙonmu.

RAYUWAR KIRISTA