Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 RAYUWAR KIRISTA

Darajar Anini Biyu

Darajar Anini Biyu

Gudummawar anini ko tagulla biyu da gwauruwar nan ta yi ba zai iya sayan abinci mai araha ba. (Ka duba w08 4/1 28 sakin layi na 1-3.) Duk da haka, gudummawar da ta yi ya nuna yadda take ƙaunar Jehobah sosai da kuma daraja bautarsa. Saboda haka, gudummawarta na da daraja a gun Ubanmu na sama.​—Mk 12:43.

KU KALLI BIDIYON NAN ‘BA DA KYAUTA GA JEHOBAH’ SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Waɗanne ayyuka ne ake yi da gudummawar da muke bayarwa?

  • Me ya sa gudummawarmu take da amfani ko da kuɗin da muka bayar kaɗan ne?

  • Ta yaya za mu san hanyoyin ba da gudummawa a yankinmu?​—Ka duba akwatin nan “ Ka Nemi Ƙarin Bayani a Dandalinmu