Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

9-15 ga Nuwamba

LITTAFIN FIRISTOCI 1-3

9-15 ga Nuwamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Manufar Hadayun da Aka Yi”: (minti 10)

  • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Firistoci.]

  • L.Fi 1:3; 2:​1, 12​—Manufar hadayun ƙonawa da hadayun hatsi (it-2-E 525; 528 ¶4)

  • L.Fi 3:1​—Manufar hadayun gyaran zumunci (it-2-E 526 ¶1)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • L.Fi 2:13​—Me ya sa ake miƙa dukan hadayu da gishiri? (Eze 43:24; w04 7/1 29 sakin layi na 1)

  • L.Fi 3:17​—Me ya sa aka hana Isra’ilawa cin kitse, kuma wane darasi muka koya daga hakan? (it-1-E 813; w04 7/1 29 sakin layi na 2)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 1:​1-17 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Ku dakatar da bidiyon a duk inda bidiyon ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke bidiyon.

 • Komawa Ziyara: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 2)

 • Komawa Ziyara: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba mutumin ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA