Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 39-40

Musa Ya Bi Umurnin da Aka Ba Shi Daidai

Musa Ya Bi Umurnin da Aka Ba Shi Daidai

39:32, 43; 40:1, 2, 16

Musa ya bi daidai umurnin da Jehobah ya ba shi game da yadda za a gina mazaunin da kuma kafa shi. Darasin shi ne ya kamata mu riƙa yin biyayya da kuma bin umurni daga ƙungiyar Jehobah da dukan zuciyarmu kuma ba tare da ɓata lokaci ba. Ko da ba mu ga muhimmancin umurnin ba ko kuma ba mu fahimci dalilin da ya sa aka da umurnin ba, zai dace mu yi biyayya.​—⁠Lu 16:⁠10.

Me ya sa yake da muhimmanci mu saurara kuma mu bi umurni . . .

  • sa’ad da ake taron fita wa’azi?

  • game da jinyar gaggawa?

  • game da shiri kafin bala’i ya auku?