Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

30 ga Nuwamba–6 ga Disamba

LITTAFIN FIRISTOCI 8-9

30 ga Nuwamba–6 ga Disamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Alamar Albarkar Jehobah”: (minti 10)

  • L.Fi 8:​6-9, 12​—Musa ya kafa tsarin firistoci (it-1-E 1207)

  • L.Fi 9:​1-5​—Isra’ilawan sun ga yadda firistoci suka fara ba da hadayun dabbobi (it-1-E 1208 ¶8)

  • L.Fi 9:​23, 24​—Jehobah ya nuna cewa ya amince da tsarin firistocin (w19.11 23 sakin layi na 13)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • L.Fi 8:6​—Wane darasi za mu koya daga dokar da aka ba wa firistoci cewa su kasance masu tsabta? (w14 11/15 9 sakin layi na 6)

  • L.Fi 8:​14-17​—A lokacin da aka kafa tsarin firistoci, me ya sa Musa ne ya ba da hadayar ba Haruna ba? (it-2-E 437 ¶3)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 8:31–9:7 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA