Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 6-7

Nuna Godiya

Nuna Godiya

7:11-15, 20

Hadayar gyaran zumunci da Isra’ilawa suke yi, ya tuna mana muhimmancin nuna godiya ga Jehobah ta addu’a da kuma ayyukanmu.​—Fib 4:​6, 7; Kol 3:15.

  • Yayin da muke addu’a, waɗanne abubuwa ne za mu iya gode ma Jehobah domin su?​—1Ta 5:​17, 18

  • Wane amfani za mu samu idan muna nuna godiya?

  • Ta yaya mutum zai iya cin abinci a teburin aljanu, kuma me ya sa hakan rashin godiya ne ga Jehobah?​—1Ko 10:​20, 21