Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

23-29 ga Nuwamba

LITTAFIN FIRISTOCI 6-7

23-29 ga Nuwamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Nuna Godiya”: (minti 10)

  • L.Fi 7:​11, 12​—Ɗaya daga cikin hadaya ta gyaran zumunci ita ce hadayar da ake bayarwa da yardar rai don nuna godiya (w19.11 22 sakin layi na 9)

  • L.Fi 7:​13-15​—Wanda yana ba da hadaya ta gyaran zumunci a alamance shi da iyalinsa suna cin abinci da Jehobah kuma hakan yana nuna cewa suna da dangantaka mai kyau da shi (w00 9/1 7 sakin layi na 15)

  • L.Fi 7:20​—Waɗanda suke da tsarki ne kawai Jehobah zai amince da hadayarsu ta gyaran zumunci (w00 9/1 11 sakin layi na 8)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • L.Fi 6:13​—Wane ra’ayi ne Yahudawa suke da shi game da wuta da ke ci a kan bagade, amma mene ne Nassosi suka nuna? (it-1-E 833 ¶1)

  • L.Fi 6:25​—Ta yaya hadayar wanke zunubi ta yi dabam da hadaya ta ƙonawa da hadaya ta gyaran zumunci? (si-E 27 ¶15)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 6:​1-18 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 18

 • Ka Zama Abokin Jehobah​—Ku Zama Masu Godiya: (minti 5) Ku kalli bidiyon. Sai ka gayyaci yara zuwa dakalin magana in zai yiwu, kuma ka yi musu tambayoyi game da bidiyon.

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 22 sakin layi na 1-13

 • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

 • Waƙa ta 37 da Addu’a