Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Me ya sa aka halicce mu?

Nassi: Fa 1:​27, 28

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa za mu kasance da tabbaci cewa Allah zai cika nufinsa?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Me ya sa za mu kasance da tabbaci cewa Allah zai cika nufinsa?

Nassi: Yos 21:45

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane alkawari ne Allah ya yi game da nan gaba?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Wane alkawari ne Allah ya yi game da nan gaba?

Nassi: R. Yar 21:4

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu sami albarkar da Allah ya yi alkawarin ta?