Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AMOS 1-9

“Ku Bidi Jehobah, Kuma Za Ku Rayu”

“Ku Bidi Jehobah, Kuma Za Ku Rayu”

5:6, 14, 15

Mene ne biɗan Jehobah yake nufi?

  • Yana nufin mu ci gaba da koya game da Jehobah kuma mu yi rayuwar da ta jitu da nufinsa

Mene ne ya faru da Isra’ilawa bayan sun daina biɗan Jehobah?

  • Sun daina ‘son nagarta da ƙin mugunta’

  • Sun mai da hankali ga abin da zai amfane su kawai

  • Sun ƙi bin umurnin Jehobah

Mene ne Jehobah ya tanada don su taimaka mana mu koya game da shi?