Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MIKAH 1-7

Mene ne Jehobah Yake Bukata Daga Gare Mu?

Mene ne Jehobah Yake Bukata Daga Gare Mu?

6:6-8

Jehobah ya san abin da za mu iya yi kuma ba ya tilasta mana mu yi abin da ba za mu iya yi ba. Allah yana ɗaukan dangantakarmu da ’yan’uwanmu da muhimmanci sosai. Idan muna so Jehobah ya amince da duk wata sadaukarwar da muke yi a hidimarsa, wajibi ne mu daraja ’yan’uwanmu kuma mu ƙaunace su.