Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

11-17 ga Mayu

FARAWA 38-39

11-17 ga Mayu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Bai Bar Yusuf Ba(minti 10)

  • Fa 39:1​—Yusuf ya zama bawa a Masar (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w14 11/1 12 sakin layi na 4-5)

  • Fa 39:​12-1420​—An yi wa Yusuf sharri kuma aka saka shi a kurkuku (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w14 11/1 14-15)

  • Fa 39:​21-23​—Jehobah bai bar Yusuf ba (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w14 11/1 15 sakin layi na 2)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fa 38:​9, 10​—Me ya sa Jehobah ya kashe Onan? (mwbr20.05-HA an ɗauko daga it-2 555)

  • Fa 38:​15-18​—Me za mu iya ce game da abin da ya faru tsakanin Yahuda da Tamar? (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w04 1/15 30 sakin layi na 4-5)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 38:​1-19 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka yi tambayoyin nan: Ta yaya ’yar’uwar ta taimaka wa maigidan ya fahimci tattaunawar da suka yi? (th darasi na 17) Ta yaya za ka iya ba maigidan ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi?

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 11)

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da katin jw.org. (th darasi na 6)

RAYUWAR KIRISTA