Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

20-26 ga Mayu

2 KORINTIYAWA 11-13

20-26 ga Mayu
 • Waƙa ta 3 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Abin da Ya Zama Kamar ‘Ƙaya a Jikin’ Bulus”: (minti 10)

  • 2Ko 12:7​—Bulus ya yi ta fama da wata matsala da ke kama da ƙaya a jikinsa (w08 6/15 3-4)

  • 2Ko 12:​8, 9​—Jehobah bai cire ma Bulus wannan ƙayar kamar yadda ya roƙa ba (w06 12/15 24 sakin layi na 17-18)

  • 2Ko 12:10​—Da taimakon ruhu mai tsarki, Bulus ya yi aikin da aka ba shi (w18.01 9 sakin layi na 8-9)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • 2Ko 12:​2-4​—Mene ne wataƙila “sama na uku” da kuma “aljanna” suke nufi? (w18.12 8 sakin layi na 10-12)

  • 2Ko 13:12​—Mece ce “sumbar ƙauna mai tsarki” take nufi? (mwbr19.05-HA an ɗauko daga it-2 177)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ko 11:​1-15 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA