Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Ta yaya za mu san abin da zai faru a nan gaba?

Nassi: Ish 46:10

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane alkawari ne Allah ya yi game da mutane da kuma duniya?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Wane alkawari ne Allah ya yi game da mutane da kuma duniya?

Nassi: Za 37:29

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu tabbata cewa za mu ga cikar annabcin nan?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Ta yaya za mu tabbata cewa za mu ga cikar annabcin nan?

Nassi: Za 37:34

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wace irin rayuwa ce Allah yake son mu yi?