Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

21-27-ga-Mayu 

MARKUS 11-12

21-27-ga-Mayu 
 • Waƙa ta 34 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Abin da Ta Saka Ya Fi Na Sauran Duka”: (minti 10)

  • Mk 12:​41, 42​—Yesu ya ga wata gwauruwa ta saka anini biyu da ba su da daraja sosai a cikin ma’aji na haikali (nwtsty na nazari)

  • Mk 12:43​—Yesu ya ji daɗin gudummawar da ta yi kuma ya koya wa almajiransa darasi a kai (w97 11/1 12-13 sakin layi na 16-17)

  • Mk 12:44​—Jehobah ya ji daɗin gudummawar da gwauruwar nan ta yi (w97 11/1 13 sakin layi na 17; w87 12/1 30 sakin layi na 1; cl 185 sakin layi na 15)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mk 11:17​—Me ya sa Yesu ya kira haikali “gidan addu’a domin dukan al’ummai”? (nwtsty na nazari)

  • Mk 11:​27, 28​—Waɗanne “al’amura” ne magabtan Yesu suke nufi? (jy 244 sakin layi na 7)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 12:​13-27

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Maigidan ya ƙi saurarar wa’azin kuma ya ba da hujjar da mutane a yankinku suka saba bayarwa.

 • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin da ka zo wurinsa ya gaya maka cewa wani danginsa ya rasu.

 • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA