Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 35-38

Ebed-melek Misali Ne Na Karfin Hali da Kuma Alheri

Ebed-melek Misali Ne Na Karfin Hali da Kuma Alheri

Ebed-melek, wanda ma’aikaci ne a fādar Sarki Zadakiya ya nuna halaye masu kyau

38:7-13

  • Ya nuna ƙarfin hali da basira ta wajen gaya wa Sarki Zadakiya abin da ya faru da Irmiya kuma ya fitar da shi daga rijiyar

  • Ya nuna alheri ta wajen saka tsumma mai laushi a hammatar Irmiya don kada igiyar ta ji masa rauni