Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

15-​21 ga Mayu

IRMIYA 39-43

15-​21 ga Mayu
 •  Waƙa ta 133 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Zai Sāka wa Kowa Bisa ga Ayyukansa”: (minti 10)

  • Irm 39:4-7​—Zadakiya ya sha wahala don ya yi rashin biyayya ga Jehobah (it-2-E 1228 sakin layi na 4)

  • Irm 39:15-18​—Jehobah ya sāka wa Ebed-melek don ya dogara gare shi (w12 7/1 23 sakin layi na 5)

  • Irm 40:1-6​—Jehobah ya kula da Irmiya, bawansa mai aminci (it-2-E 482)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Irm 42:1-3; 43:2, 4​—Waɗanne darussa ne za mu iya koya daga kuskuren da Johanan ya yi? (w03 5/1 16 sakin layi na 10)

  • Irm 43:5-7​—Mene ne ma’anar abubuwan da aka ambata a ayoyin nan? (it-1-E 463 sakin layi na 4)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 40:11–41:3

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ish 46:10​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yoh 12:7-9, 12​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 161 sakin layi na 19-20​—Ka gayyato mutumin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA