Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

1-7 ga Mayu

JEREMIAH 32-34

1-7 ga Mayu
 •  Waƙa ta 138 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Alamar da Ta Nuna Cewa Isra’ilawa Za Su Koma Ƙasarsu”: (minti 10)

  • Irm 32:6-9, 15​—Jehobah ya umurci Irmiya ya sayi fili don ya nuna cewa zai maido da Isra’ilawa ƙasarsu (it-1-E 105 sakin layi na 2)

  • Irm 32:10-12​—Irmiya ya bi dukan dokokin yarjejeniyar sa’ad da yake sayan filin (w07 4/1 10 sakin layi na 4)

  • Irm 33:7, 8​—Jehobah ya yi alkawarin cewa zai “tsarkake” Isra’ilawan da suke zaman bauta (jr-E 152 sakin layi na 22-23)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Irm 33:15​—Wane ne “reshe” daga Dauda? (jr-E 173 sakin layi na 10)

  • Irm 33:23, 24​—Waɗanne ‘ƙabilu biyu’ ne ake nufi a nan? (w07 4/1 10 sakin layi na 5)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 32:​1-12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa kowa ya yi amfani da bidiyon gabatarwar wa’azi sa’ad da suke ba da ƙasidar nan Yadda Iyalinku Za Ta Zauna Lafiya.

RAYUWAR KIRISTA