Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwa

Gabatarwa

HASUMIYAR TSARO

Gabatarwa: A littafin Ru’ya ta Yohanna, da akwai wani fitaccen wahayi game da wasu mahaya guda huɗu. Wasu suna jin tsoron wahayin. Wasu kuma suna so su san game da shi.

Nassi: R. Yoh 1:3

Abin da Za Ka Ce: Wannan mujallar Hasumiyar Tsaro ta bayyana yadda zuwan mahayan nan zai kawo mana albarka.

KU KOYAR DA GASKIYA

Tambaya: Kana gani zai yiwu mu san abin da zai faru a nan gaba?

Nassi: Ish 46:10

Gaskiya: Allah ya bayyana mana abin da zai faru a nan gaba a cikin Littafi Mai Tsarki.

YADDA IYALINKU ZA TA ZAUNA LAFIYA (hf)

Gabatarwa: Muna nuna wa mutane wannan gajeren bidiyo game da iyali. [Ka saka bidiyon nan Iyalinka Za Ta Iya Yin Farin Ciki.]

Abin da Za Ka Ce: Idan za ka so ka karanta ƙasidar da aka ambata a bidiyon, zan iya ba ka naka kyauta. Ko kuma zan iya nuna maka yadda za ka saukar da ita daga Intane.

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.