Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

30 ga Mayu–5 ga Yuni

ZABURA 26-33

30 ga Mayu–5 ga Yuni
 • Waƙa ta 23 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Roƙi Jehobah Ya Ba Ka Ƙarfin Zuciya”: (minti 10)

  • Za 27:1-3—Yin tunani a kan yadda Jehobah haske ne a gare mu zai ba mu ƙarfin zuciya (w12 7/15 22-23 sakin layi na 3-6)

  • Za 27:4—Ƙaunarmu ga bauta ta gaskiya za ta ba mu ƙarfin zuciya (w12 7/15 24 sakin layi na 7)

  • Za 27:10—Jehobah yana a shirye ya kula da bayinsa ko da wasu sun yashe su (w12 7/15 24 sakin layi na 9-10)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 26:6—Kamar Dauda, ta yaya ne muka kewaye bagadin Jehobah a alamance? (w06 6/1 31 sakin layi na 1)

  • Za 32:8—Mene ne amfanin karɓan shawara daga Jehobah? (w09 6/1 5 sakin layi na 3)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 32:1–33:8

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) kt.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka sa a nuna yadda za a gabatar da nazarin Littafi Mai Tsarki ga wani da aka saba ba shi mujallunmu ta wajen yin amfani da bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? da ke JW Library.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 9—Ka ɗan nuna wa ɗalibin yadda zai yi amfani da JW Library don ya shirya taro.

RAYUWAR KIRISTA