Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 19-25

Annabcin da Aka Yi Game da Almasihu

Annabcin da Aka Yi Game da Almasihu

NASSI

ANNABCI

CIKAR ANNABCIN

Zabura 22:1

Kamar Allah ya yasar da shi

Matta 27:46; Markus 15:34

Zabura 22:7, 8

An masa dariya sa’ad da yake kan gungume

Matta 27:39-43

Zabura 22:16

An kafa shi a kan gungume

Matta 27:31; Markus 15:25; Yohanna 20:25

Zabura 22:18

An yi cacā da tufafinsa

Matta 27:35

Zabura 22:22

Ya kafa misali wajen gaya wa mutane sunan Jehobah

Yohanna 17:6