Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 38-42

Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai

Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai

Jehobah ya bukaci Ayuba ya yi addu’a a madadin Eliphaz da Bildad da kuma Zophar

42:7-10

  • Jehobah ya gaya wa Eliphaz da Bildad da kuma Zophar cewa su je wurin Ayuba don su yi hadayar ƙonawa

  • Jehobah ya bukaci Ayuba ya yi addu’a a madadinsu

  • Ayuba ya sami albarka bayan ya yi addu’a a madadinsu

Jehobah ya albarkaci Ayuba sosai don bangaskiya da kuma jimirinsa

42:10-17

  • Jehobah ya kawar da matsalar Ayuba kuma ya sa ya sami sauƙi

  • Abokan Ayuba da danginsa sun ƙarfafa shi don wahalar da ya sha

  • Jehobah ya maido wa Ayuba ninki biyu na arzikinsa da ya yi hasara

  • Bayan haka, Ayuba da matarsa sun sake haifan yara goma

  • An daɗa wa Ayuba shekaru 140 kuma hakan ya ba shi damar ganin jikokinsa har tsara huɗu