Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

2-8 ga Mayu

Ayuba 38-42

2-8 ga Mayu
 • Waƙa ta 63 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai”: (minti 10)

  • Ayu 42:7, 8—Jehobah ya bukaci Ayuba ya yi addu’a a madadin Eliphaz da Bildad da kuma Zophar (w13 6/15 21 sakin layi na 17; w98 5/1 30 sakin layi na 3-6)

  • Ayu 42:10—Jehobah ya sa Ayuba ya sami sauƙi bayan ya yi addu’a a madadinsu (w98 5/1 31 sakin layi na 3)

  • Ayu 42:10-17—Jehobah ya albarkaci Ayuba sosai don bangaskiya da kuma jimirinsa (w94 11/15 20 sakin layi na 19-20)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ayu 38:4-7—Su waye ne “taurarin safiya,” kuma me muka sani game da su? (bh 97 sakin layi na 3)

  • Ayu 42:3-5—Mene ne muke bukata mu yi don mu ga Allah kamar yadda Ayuba ya gan shi? (w15 10/15 8 sakin layi na 16-17)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ayu 41:1-26

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ɗan yi bayani a kan “Hanyoyin Yin Amfani da JW Library” sa’ad da kake magana a kan yin amfani da na’ura. Ka tuna wa masu sauraro su riƙa rubuta ko sau nawa suka nuna bidiyo sa’ad da suke ba da rahoto kowane wata. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 60

 • Shin Kana Amfani da JW Library?”: (minti 15) Ka soma da tattauna talifin na minti biyar. Sai ku kalli da kuma tattauna bidiyon nan Ku Soma Amfani da “JW Library.” Ka yi hakan ma da bidiyoyin nan Ka Saukar da Kuma Yi Amfani Littattafai da kuma Ka Sarrafa Littattafai Yadda Za Ka Ji Daɗin Karatu. Ka ƙarfafa waɗanda suke da hali su sauko da manhajar JW Library da kuma wasu littattafai a na’urorinsu kafin a tattauna “Hanyoyin Yin Amfani da JW Library” a makon 16 ga Mayu.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 14 sakin layi na 14-22, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 124 (minti 30)

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 77 da Addu’a