Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

18-24 ga Maris

1 KORINTIYAWA 1-3

18-24 ga Maris
 • Waƙa ta 127 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Kana Barin Ruhun Allah Ya Yi Maka Ja-goranci Kuwa?”: (minti 10)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • 1Ko 1:20​—Ta yaya Allah ya mai da “hikima ta wannan duniya wawanci”? (mwbr19.03-HA an ɗauko daga it-2 1193 sakin layi na 1)

  • 1Ko 2:​3-5​—Ta yaya misalin Bulus zai taimaka mana? (w08 7/15 27 sakin layi na 6)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ko 1:​1-17 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA