Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ROMAWA 15-16

Ka Dogara ga Jehobah don Ya Karfafa Ka

Ka Dogara ga Jehobah don Ya Karfafa Ka

15:4-7

Hanya ɗaya da Jehobah yake ƙarfafa mu kuma ya taimaka mana mu jimre ita ce ta Kalmarsa. Ta yaya waɗannan mutanen da aka rubuta labaransu a Littafi Mai Tsarki suke ƙarfafa ka?

  • Nuhu

  • Yusufu

  • Dauda