Wani Ɗan’uwa a Afirka ta Kudu yana amfani da bidiyo don ya koyar da ɗaliɓinsa

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Maris 2019

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da abin da Allah ya nufa wa ’yan Adam.

DARUSSA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Yadda Za Mu Nuna Kauna ga ’Yan’uwa

Idan muna kaunar ’yan’uwanmu da gaske, me za mu yi idan aka mana laifi?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Dogara ga Jehobah don Ya Karfafa Ka

Jehobah yana karfafa mu da kuma taimaka mana mu jimre ta wurin Kalmarsa.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kana Barin Ruhun Allah Ya Yi Maka Ja-goranci Kuwa?

Dukanmu muna bukatar mu sa ayyukan ibada farko a rayuwarmu kuma mu ci gaba da kyautata dangantakarmu da Allah.

RAYUWAR KIRISTA

Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Yadda Za Mu Rubuta Wasiku da Kyau

Wadanne abubuwa ne kuma za ku iya yi sa’ad da kuke rubuta wasika ga wanda ba ku taba haduwa da shi ba?

RAYUWAR KIRISTA

Samfurin Wasika

Ka fadi dalilin da ya sa ka rubuta wasikar kuma ka yi la’akari da yanayi da kuma yadda suke gaisuwa a al’adarsu da dai sauransu.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Dan Yisti Kadan Yake Kumburar da Dukan Dunkulen Burodi”

Ta yaya tsarin da muke da shi na yankan zumunci yake nuna kauna?

RAYUWAR KIRISTA

Ka Yi Amfani da Bidiyoyi don Ka Koyar da Dalibanka

Kana yin amfani da bidiyo sosai sa’ad da kake koyar da dalibanka?