Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 22-23

Ku Rika Bin Umurnin Dokoki Biyu Mafi Girma

Ku Rika Bin Umurnin Dokoki Biyu Mafi Girma

22:36-39

Ka yi amfani da littafin Matta 22:​36-39, sai ka jera dalilai da ke gaba da suke sa muke halartar taro bisa ga muhimmancinsu:

  • Don ka sami ƙarfafa

  • Don ka ƙarfafa ’yan’uwa

  • Don mu bauta wa Jehobah kuma mu nuna masa ƙaunarmu

Me ya sa ya kamata mu je taro ko da mun gaji sosai ko kuma muna ganin ba za mu amfana a taron ba?

A waɗanne hanyoyi ne kuma za mu iya nuna cewa muna bin umurnin da ke dokoki biyu mafi girma?