Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

5-11ga Maris 

MATTA 20-21

5-11ga Maris 
 • Waƙa ta 76 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Duk Wanda Yake So Ya Zama Babba A Cikinku, Dole Ne Ya Zama Mai Yi Wa Sauran Hidima”: (minti 10)

  • Mt 20:3​—Farisawa masu girman kai suna son mutane su riƙa daraja da kuma gaishe su a “cikin kasuwa” (nwtsty hotuna da bidiyo)

  • Mt 20:​20, 21​—Wasu manzannin Yesu guda biyu sun bukaci a ba su babban matsayi da kuma iko (nwtsty na nazari)

  • Mt 20:​25-28​—Yesu ya gaya wa mabiyansa cewa wajibi ne su kasance da sauƙin kai (nwtsty na nazarin Mt 20:​26, 28)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mt 21:9​—Mene ne taron jama’a suke nufi sa’ad da suka yi ihu suna cewa: “Hosanna ga Ɗan Dawuda”? (nwtsty na nazari)

  • Mt 21:​18, 19​—Me ya sa Yesu ya sa wani itacen ɓaure ya bushe? (jy 244 sakin layi na 4-6)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 20:​1-19

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

 • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 36-37 sakin layi na 3-4

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 99

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

 • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma: (minti 10) Ka saka bidiyon nan Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Maris.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv ratayen da ke shafi na 209-212

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 53 da Addu’a