Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

21-27 ga Maris

Ayuba 6-10

21-27 ga Maris
 • Waƙa ta 68 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ayuba Mutum Mai Aminci Ya Nuna Taƙaicinsa”: (minti 10)

  • Ayu 6:1-3, 9, 10, 26; 7:11, 16—Abin da mutane suka faɗa saboda taƙaici ba ya nufin cewa haka zuciyarsu take ba (w13 8/15 19 sakin layi na 7; w13 5/15 22 sakin layi na 13)

  • Ayu 9:20-22—Ayuba ya yi zato cewa Allah bai damu ba ko yana da bangaskiya ko a’a (w15 9/1 12 sakin layi na 2)

  • Ayu 10:12—Ayuba ya faɗi abubuwa masu kyau game da Jehobah har a lokacin da yake fuskantar gwaji mai tsanani (w09 4/15 7 sakin layi na 18; w09 4/15 10 sakin layi na 13)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ayu 6:14—Ta yaya Ayuba ya nuna muhimmanci yin aminci da kuma ƙauna? (w10 11/15 32 sakin layi na 20)

  • Ayu 7:9, 10; 10:21—Idan Ayuba ya gaskata cewa za a ta da matattu a nan gaba, to me ya sa ya furta kalaman da ke ayoyin nan? (w06 4/1 9 sakin layi na 8)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayu 9:1-21 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: wp16.2 16—Ka ambata yadda za a ba da gudummawa. (minti 2 ko ƙasa da hakan)

 • Koma Ziyara: wp16.2 16—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 4 ko ƙasa da hakan)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: fg darasi na 2 sakin layi na 6-8 (minti 6 ko ƙasa da hakan)

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 114

 • Ka Nuna Basira Sa’ad da Kake Ta’azantar da Wasu: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon da dattawa suka kalla kwana-kwanan nan a Makarantar Hidima ta Mulki. Bayan haka, ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda waɗannan ‘yan’uwa biyu suka nuna misali mai kyau wajen ta’azantar da wata da aka yi mata rasuwa.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 11 sakin layi na 12-20 da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 98 (minti 30)

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 27 da Addu’a