Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

13-19 ga Janairu

FARAWA 3-5

13-19 ga Janairu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Mummunar Sakamakon Ƙarya ta Farko”: (minti 10)

  • Fa 3:1-5​—Iblis ya yi ƙarya a kan Allah (w17.02 5 sakin layi na 9)

  • Fa 3:6​—Adamu da Hauwa’u sun yi wa Allah rashin biyayya (mwbr20.01-HA an ɗauko daga w00 11/15 25-26)

  • Fa 3:​15-19​—Allah ya hukunta masu tawayen (w12 10/1 4 sakin layi na 2; w04 4/1 29 sakin layi na 2; mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-2 186)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fa 4:​23, 24​—Me ya sa Lamek ya yi wannan furucin? (mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-2 192 sakin layi na 5)

  • Fa 4:26​—A wace hanya ce mutane a zamanin Enosh ‘suka fara kiran Yahweh’? (mwbr20.01-HA an ɗauko daga it-1 338 sakin layi na 2)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 4:17–5:8 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka tambayi masu sauraro tambayoyi na gaba: Me ya burge ka game da gabatarwar? Me za mu iya koya daga lokacin da masu shelar suka ce za su dawo?

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane a yankinku suka saba bayarwa. (th darasi na 3)

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba wa maigidan mujalla ta kwana-kwanan nan da ta amsa tambayar da ya yi maka. (th darasi na 2)

RAYUWAR KIRISTA