Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

7-13 ga Janairu

Ayyukan Manzanni 21-22

7-13 ga Janairu
 • Waƙa ta 55 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Bari Nufin Ubangiji Ya Cika”: (minti 10)

  • A. M 21:​8-12​—’Yan’uwa Kiristoci sun roƙi Bulus cewa kada ya koma Urushalima domin zai fuskanci tsanantawa a wurin (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 177-178 sakin layi na 15-16)

  • A. M 21:13​—Bulus ya riga ya ƙudura cewa zai yi nufin Jehobah (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 178 sakin layi na 17)

  • A. M 21:14​—Da ’yan’uwan suka ga cewa Bulus ya nace zai tafi, sai suka bar shi (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 178 sakin layi na 18)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • A. M 21:​23, 24​—Tun da Kiristoci ba sa ƙarƙashin Dokar Musa, me ya sa dattawan suka ba Bulus wannan umurnin? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 184-185 sakin layi na 10-12)

  • A. M 22:16​—Mene ne ayar nan take nufi sa’ad da ta ce za a wanke zunuban Bulus? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 21:​1-19 (th darasi na 5) *

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Gabatarwa Mai Daɗi, bayan hakan sai ku tattauna darasi na 1 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa.

 • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w10-E 2/1 13 sakin layi na 2 zuwa shafi na 14 sakin layi na 2​—Jigo: An Bukaci Kiristoci Su Riƙa Kiyaye Hutun Assabaci Ne? (th darasi na 1) *

RAYUWAR KIRISTA

^ sakin layi na 15 ^ sakin layi na 18 Abin lura: Daga yanzu, za a riƙa ɗauko darasin da kowane ɗalibi zai yi aiki a kai daga ƙasidar nan Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa (th). Za a saka lambar darasin a cikin bakā biyu da kowane ɗalibi zai yi aiki a kai.