Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 6-7

Ku Saka Mulkin Allah Farko a Rayuwarku

Ku Saka Mulkin Allah Farko a Rayuwarku

A cikin addu’ar da Yesu ya koyar, ya nuna cewa abubuwan da ya kamata mu fi mai da hankali a kai su ne Mulkin Allah da kuma abubuwan da suka jitu da nufinsa.

6:9-13

 • Sunan Allah

  Mulkin Allah

  Nufin Allah

 • Abincin yini

  Gafarar zunubai

  Kāriya daga jarraba

Wasu abubuwan da suka jitu da Mulkin da zan iya yin addu’a a kai:

 • Ci gaba da wa’azin Mulkin

 • Ruhun Allah ya taimaka ma waɗanda ake tsananta musu

 • Allah ya albarkaci aikin gine-gine da kuma kamfen na wa’azi

 • Allah ya ba wa waɗanda suke ja-goranci ƙarfi da kuma hikima

 • Wasu