Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

16-22 ga Janairu

ISHAYA 34-37

16-22 ga Janairu
 •  Waƙa ta 31 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • An Albarkaci Hezekiya don Bangaskiyarsa”: (minti 10)

  • Ish 36:1, 4-10, 15, 18-20—Assuriyawa sun zagi Jehobah kuma sun yi wa mutanensa ba’a (ip-1-E 386-388 sakin layi na 7-14)

  • Ish 37:1, 2, 14-20—Hezekiya ya dogara ga Jehobah (ip-1-E 389-391 sakin layi na 15-17)

  • Ish 37:33-38—Jehobah ya kāre mutanensa (ip-1-E 391-394 sakin layi na 18-22)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ish 35:8—Mece ce “Hanyar Tsarki,” kuma wane ne ya cancanci yin tafiya a hanyar? (w08 5/15 26 sakin layi na 4; 27 sakin layi na 1)

  • Ish 36:2, 3, 22—Ta yaya Shebna ya kafa misali mai kyau wajen amincewa da gyarar da aka yi masa? (w07 2/1 4 sakin layi na 6)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 36:1-12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Mt 24:3, 7, 14—Ku Koyar da Gaskiya—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ti 3:1-5—Ku Koyar da Gaskiya—Ku ba da katin JW.ORG.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 33 sakin layi na 11-12—Ka gayyaci mutumin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

 •  Waƙa ta 91

 • Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka fara saka bidiyon nan “Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”—Taƙaitawa.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 7 sakin layi na 1-9

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 •  Waƙa ta 96 da Addu’a