Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 LABARBARU 29-32

Bauta ta Gaskiya na Bukatar Aiki Tukuru

Bauta ta Gaskiya na Bukatar Aiki Tukuru
DUBA

Hezekiya ya dawo da bauta ta gaskiya da himma

29:10-17

 • 746-716 K.H.Y.

  Hezekiah’s Reign

 • NISAN 746 K.H.Y.

  • Ranaku na 1-8: Tsabtata farfajiya ta ciki

  • Ranaku na 9-16: Tsabtata gidan Jehobah

  • Neman gafara don dukan Isra’ila kuma an soma bauta ta gaskiya

 • 740 K.H.Y.

  An Halaka Samariya

Hezekiya ya gayyato dukan amintattu su haɗu don ibada

30:5, 6, 10-12

 • An tura ‘yan aika su rarraba wasiƙu, don su sanar cewa za a yi Idin Ƙetarewa a ƙasar gabaki ɗaya, daga Beer-sheba zuwa Dan

 • Wasu sun yi ba’a, amma mutane da yawa sun hallara