Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

24 ga Fabrairu–1 ga Maris

FARAWA 20-21

24 ga Fabrairu–1 ga Maris

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe”: (minti 10)

  • Fa 21:​1-3​—Saratu ta yi juna biyu kuma ta haifi ɗa (wp17.5 14-15)

  • Fa 21:​5-7​—Jehobah ya sa abin da ba zai taɓa yiwuwa ba ya faru

  • Fa 21:​10-1214​—Ibrahim da Saratu sun gaskata da alkawarin da Jehobah ya yi game da Ishaƙu

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fa 20:12​—Ta yaya Saratu ta zama ’yar’uwar Ibrahim? (wp17.3 12, ƙarin bayanai.)

  • Fa 21:33​—Ta yaya Ibrahim ya kira “bisa sunan Ubangiji”? (mwbr20.20-HA an ɗauko daga w89 7/1 20 sakin layi na 9)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 20:​1-18 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka yi wa masu sauraro tambayoyi na gaba: Ta yaya mai shelan ya nuna yadda maigidan zai amfana daga nassin? Ta yaya ya nuna mana yadda za mu taimaka ma wanda yake so ya san abin da Littafi Mai Tsarki ya koyar?

 • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 4)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 35 sakin layi na 19-20 (th darasi na 3)

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 111

 • Rahoton Hidima na Shekara-Shekara: (minti 15) Jawabin da dattijo zai bayar. Bayan ka karanta wasiƙar da ofishinmu suka aika game da rahoton hidima na shekara-shekara, ka gana da wasu masu shela da ka zaɓa da suke da labarai masu kyau game da wa’azi da suka yi a shekarar hidima da ta shige.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 3 sakin layi na 1-13 da akwatin da ke shafi na 29

 • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

 • Waƙa ta 26 da Addu’a