Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

10-16 ga Fabrairu

FARAWA 15-17

10-16 ga Fabrairu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Me Ya Sa Jehobah Ya Canja wa Ibram da Saraya Suna?”: (minti 10)

  • Fa 17:1​—Ibram mai gaskiya ne a zuci ko da yake shi ajizi ne (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 817)

  • Fa 17:​3-5​—An canja sunan Ibram zuwa Ibrahim (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 31 sakin layi na 1)

  • Fa 17:​15, 16​—An canja sunan Saraya zuwa Saratu (w09 4/1 29)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fa 15:​13, 14​—Yaushe shekaru 400 na shan wuya suka soma kuma suka kāre? (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 460-461)

  • Fa 15:16​—Ta yaya zuriyar Ibrahim suka koma Kan’ana “a tsara ta huɗu”? (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 778 sakin layi na 4)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 15:​1-21 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sa’an nan ku tattauna tambayoyi na gaba: Ta yaya mai shelan ya yi tambayoyi yadda ya dace? Ta yaya ya yi amfani da misali a koyarwarsa?

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane a yankin suka saba bayarwa. (th darasi na 3)

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba mutumin ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! kuma ku soma nazari da ita a darasi na 3. (th darasi na 6)

RAYUWAR KIRISTA