Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | NEHEMIYA 1-4

Nehemiya Ya So Bauta ta Gaskiya

Nehemiya Ya So Bauta ta Gaskiya
DUBA

455 K.H.Y.

 1. Nisan (Mar./Afr.)

  2:4-6 Nehemiya ya karɓi izinin sake gina Urushalima, tushen bauta ta gaskiya a zamaninsa

 2. Iyyar

 3. Sivan

 4. Tammuz (Yuni/Yuli)

  2:11-15 Nehemiya ya iso a misalin wannan lokacin kuma ya duba ganuwar birnin

 5. Ab (Yuli/Agus.)

  3:1; 4:7-9 An soma ginin duk da hamayyar da ake yi

 6. Elul (Agus./Satum.)

  6:15 An kammala ginin bayan kwana 52

 7. Tishri