Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 10-11

Ya Kamata Kaunarmu ga Jehobah Ta Fi ta Iyalinmu

Ya Kamata Kaunarmu ga Jehobah Ta Fi ta Iyalinmu

10:1, 2, 4-7

Idan an yi wa abokinmu ko wani ɗan’uwanmu yankan zumunci, hakan zai iya gwada amincinmu ga Jehobah. Umurnin da Jehobah ya ba wa Haruna ya nuna mana cewa bai kamata mu yi tarayya da ’yan’uwanmu da aka yi musu yankan zumunci ba. Dole ne ƙaunarmu ga Jehobah ta fi na wani a iyalinmu da ya yi zunubi.

Waɗanne albarku ne za mu iya samu idan muka bi umurnin Jehobah na daina tarayya da ’yan’uwanmu da aka yi musu yankan zumunci?​—1Ko 5:11; 2Yo 10, 11