Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 14-15

Dole ne Mu Kasance da Tsabta don Jehobah Ya Amince da Bautarmu

Dole ne Mu Kasance da Tsabta don Jehobah Ya Amince da Bautarmu

15:13-15, 28-31

Don mu ci gaba da ƙaunar Allah, dole ne mu kasance da tsabta a ciki da waje. Hakan yana nufin cewa dole ne mu bi tsarin da Jehobah ya kafa a kan tsabta ta jiki da tsabta ta hali da kuma tsabta a ibadarmu, ko da yaya halin mutanen duniya yake. Mu guji saka hannu a duk wani abu da ke da ƙazanta a idon Jehobah.

Ta yaya zan amfana idan ina guje wa halayen mutanen duniya?