Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 17-23

Yin Wulakanci da Ikonmu Zai Sa Mu Rasa Gatanmu

Yin Wulakanci da Ikonmu Zai Sa Mu Rasa Gatanmu

Shebna ne bawa wanda ke “bisa kan gida,” wataƙila gidan Sarkin Hezekiya. Shi ne mutum na biyu mafi iko a ƙasar.

22:15, 16

  • Ya kamata Shebna ya kula da bukatun bayin Jehobah

  • Amma ya biɗar wa kansa girma

22:20-22

  • Jehobah ya ba Eliakim matsayin Shebna

  • An ba Eliakim “makullin gidan Dauda,” wanda ke wakiltar iko

Ka yi tunani: Yaya ya kamata Shebna ya yi amfani da ikonsa don taimaka wa wasu?