Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 21-22

Ka Daraja Rai Kamar Yadda Jehobah Yake Yi

Ka Daraja Rai Kamar Yadda Jehobah Yake Yi

21:20, 22, 23, 28, 29

Jehobah yana ɗaukan rai da daraja sosai. Ta yaya za mu nuna cewa mu ma muna ɗaukan rai da daraja?

  • Ka ƙaunaci mutane sosai kuma ka daraja su.​—Mt 22:39; 1Yo 3:15

  • Ka nuna kana ƙaunar mutane ta wajen yin wa’azi da ƙwazo.​—1Ko 9:​22, 23; 2Bi 3:9

  • Ka guji abin da zai sa ranka da na wasu cikin haɗari.​—K. Ma 22:3

Ta yaya daraja rai yake sa mu guji ɗaukan alhakin jini?