Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

31 ga Agusta–6 ga Satumba

FITOWA 21-22

31 ga Agusta–6 ga Satumba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Daraja Rai Kamar Yadda Jehobah Yake Yi”: (minti 10)

  • Fit 21:20​—Jehobah ba ya son kisa (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-1 271)

  • Fit 21:​22, 23—Jehobah yana daraja ran jaririn da ba a haifa ba (lvs 95 sakin layi na 16)

  • Fit 21:​28, 29​—Jehobah yana so mu riƙa yin abubuwan da za su kāre rayukanmu da na mutane (w10 4/15 29 sakin layi na 4)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fit 21:​5, 6​—Ta yaya waɗannan ayoyin suka nuna yadda yin alkawarin bauta wa Jehobah yake amfanar mu? (w10 1/15 4 sakin layi na 4-5)

  • Fit 21:14​—Ta yaya za mu iya bayyana wannan ayar? (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-1 1143)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 21:​1-21 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 60

 • Ka Daraja Rai Kamar Allah: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ka tambayi masu sauraro: Waɗanne matsaloli ne za su iya tasowa sa’ad da mace take da juna biyu? Mene ne Fitowa 21:​22, 23 suka nuna mana game da zubar da ciki? Me ya sa muke bukatar bangaskiya da ƙarfin zuciya kafin mu iya yanke shawarar da za ta faranta ran Jehobah? Ta yaya begen tashin matattu yake ta’azantar da mu?

 • Yadda Alkawarin Bauta wa Jehobah Yake Amfanar Mu: (minti 5) Jawabin da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro na 15 ga Janairu, 2010, shafi na 4 sakin layi na 4-7. Ka ƙarfafa ɗaliban Littafi Mai Tsarki su yi canji don su iya yin alkawarin bauta wa Jehobah kuma su yi baftisma.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 16 sakin layi na 1-15

 • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

 • Waƙa ta 15 da Addu’a