Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 19-20

Darussan da Muka Koya Daga Dokoki Goma

Darussan da Muka Koya Daga Dokoki Goma

20:3-17

Kiristoci ba sa bin Dokar da Allah ya bayar ta hannun Musa. (Kol 2:​13, 14) To, ta yaya muke amfana daga Dokoki Goma a yau?

  • Suna nuna mana ra’ayin Jehobah a kan wasu batutuwa

  • Suna nuna mana abin da Jehobah yake so mu riƙa yi

  • Suna nuna mana yadda ya kamata mu riƙa sha’ani da mutane

Me Dokoki Goma suka koya maka game da Jehobah?