Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

24-30 ga Agusta

FITOWA 19-20

24-30 ga Agusta

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Darussan da Muka Koya Daga Dokoki Goma”: (minti 10)

  • Fit 20:​3-7​—Ku girmama Jehobah kuma ku bauta masa shi kaɗai (mwbr20.08-HA an ɗauko daga w89 11/15 6 sakin layi na 1)

  • Fit 20:​8-11​—Ku saka bautar Jehobah farko a rayuwarku

  • Fit 20:​12-17​—Ku girmama mutane kuma ku yi musu biyayya (mwbr20.08-HA an ɗauko daga w89 11/15 6 sakin layi na 2-3)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fit 19:​5, 6​—Me ya sa Isra’ila ta dā ba ta “zama mulki na firistoci” ba? (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-2 687 sakin layi na 1-2)

  • Fit 20:​4, 5​—Ta yaya Jehobah yake “hukunta ’ya’ya saboda zunuban iyayensu”? (w04 7/1 27 sakin layi na 1)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 19:​1-19 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 91

 • Ta Yaya Zan Sami ’Yancin Kaina?: (minti 6) Tattaunawa. Ku kalli wannan bidiyon zanen allo. Sai a yi wa matasa waɗannan tambayoyin: Ta yaya za ku sa iyayenku su amince da ku? Me ya kamata ku yi idan kuka yi kuskure? Ta yaya yin biyayya ga iyayenku zai sa ku sami ƙarin ’yanci?

 • Ku Daraja Iyayenku da Suka Tsufa: (minti 9) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sa’an nan ku amsa waɗannan tambayoyin: Waɗanne matsaloli ne za su iya tasowa sa’ad da iyaye suke tsufa? Me ya sa ya dace ’yan iyali su tattauna da kyau sa’ad da suke so su tsai da shawarar yadda za su kula da iyayensu da suka tsufa? Ta yaya yara za su girmama iyayensu sa’ad da suke kula da su?

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 15 sakin layi na 15-26 da Taƙaitawa da ke shafi na 134

 • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

 • Waƙa ta 13 da Addu’a