Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

17-23 ga Agusta

FITOWA 17-18

17-23 ga Agusta

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ku Koyar da Wasu Kuma Ku Ba Su Aiki”: (minti 10)

  • Fit 18:​17, 18​—Jethro ya lura cewa ayyuka sun yi wa Musa yawa (w13 3/1 6)

  • Fit 18:​21, 22​—Jethro ya shawarci Musa ya naɗa wasu maza da suka cancanta su yi wasu ayyukan da yake yi (w03 11/1 6 sakin layi na 1)

  • Fit 18:​24, 25​—Musa ya bi shawarar Jethro (mwbr20.08-HA an ɗauko daga w02 5/15 25 sakin layi na 5)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

  • Fit 17:​11-13​—Wane darasi ne za mu koya daga mataki mai kyau wanda Haruna da Hur suka ɗauka? (w16.09 6 sakin layi na 14)

  • Fit 17:14​—Me ya sa aka saka littattafan da Musa ya rubuta a cikin Littafi Mai Tsarki? (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-1 406)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 17:​1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA