Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 15-16

Ku Yabi Jehobah da Wakoki

Ku Yabi Jehobah da Wakoki

15:1, 2, 11, 18, 20, 21

Waƙa tana shafan tunaninmu da kuma yadda muke ji. Rera waƙa yana da muhimmanci sosai a bautarmu ga Jehobah.

  • Musa da Isra’ilawa sun rera waƙoƙin yabo ga Jehobah don yadda ya cece su a Jar Teku

  • Sarki Dauda ya naɗa maza 4,000 su zama makaɗa da mawaƙa a haikali

  • A dare na ƙarshe kafin a kashe Yesu, shi da almajiransa sun rera waƙoƙin yabo ga Jehobah

Wane zarafi ne nake da shi na rera waƙoƙin yabo ga Jehobah?