Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 TIMOTI 1-4

“Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”

“Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”

1:7, 8

Shawarar da Bulus ya ba wa Timoti za ta iya taimaka mana. Maimakon mu ji kunyar gaya wa mutane game da bisharar mulki, mu kasance da ƙarfin zuciya kuma mu gaya musu abubuwan da muka yi imani da su ko da za mu ‘sha wahala.’

A wane yanayi ne ya kamata in kasance da ƙarfin zuciya?