Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

5-​11 ga Agusta

2 TIMOTI 1-4

5-​11 ga Agusta
 • Waƙa ta 150 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”: (minti 10)

  • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Timoti.]

  • 2Ti 1:7​—Ku kasance da “kamun kai” sa’ad da kuke fuskantar matsaloli (w09 5/15 15 sakin layi na 9)

  • 2Ti 1:8​—Kada ku ji kunyar yi wa mutane wa’azi (w03 3/1 21 sakin layi na 7)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • 2Ti 2:​3, 4​—Ta yaya za mu guji yin amfani da dukan ƙarfinmu da kuma lokacinmu a “sha’anin duniya”? (w17.07 10 sakin layi na 13)

  • 2Ti 2:23​—A wace hanya ce za mu iya guje wa “muhawarar banza marar ma’ana”? (w14 7/15 14 sakin layi na 10)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ti 1:1-18 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Misalai Masu Amfani, sai ku tattauna darasi na 8 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

 • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w14 7/15 13 sakin layi na 3-7​—Jigo: Ta Yaya Mutanen Jehobah Za Su Yi “Nesa da Aikata Mugunta”? (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA