Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 1-3

Ka Yi Adalci Ka Kuma Ki Mugunta

Ka Yi Adalci Ka Kuma Ki Mugunta

1:9

Yesu ya so yin adalci kuma ya ƙi yin duk wani abin da Ubansa ba ya so.

Ta yaya za mu so yin adalci kamar Yesu . . .

  • sa’ad da muka fuskanci gwajin da zai sa mu yi lalata?

  • sa’ad da aka yi ma ɗan’uwanmu yankan zumunci?